Recent Scheme of Work on Hausa Language

Syllabus for Middle Basic




FIRST TERM
BASIC 4 BASIC 5 BASIC 6
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 2

Theme: Harshe

Topic: Кidaya

Sub-Topic:
Content:
1. Faɗar alƙaluman ƙidaya daga 51 – 100
2. Tantance alƙaluman ƙidaya daga 51 -100
WEEK 2

Theme: Harshe

Topic: Кidaya

Sub-Topic:
Content:
1. Faɗar alƙaluman ƙidaya daga 101 – 150
2. Tantance alƙaluman ƙidaya daga 101 – 150
WEEK 2

Theme: Harshe

Topic: Kalmomi Masu Ma’ana Ɗaya

Sub-Topic:
Content:
Bayanin ireiren kalmomi masu ma’ana iri ɗaya, misali:
● Hula – tagiya
● Hanya – titi
● Rafi – kogi/ƙorama
● Dakata – jira
● Babba – ƙato
● Taimako – agaji
● Mutuwa – rasuwa
● Mage - kyanwa
WEEK 3

Theme: Harshe

Topic: Кidaya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Faɗar alƙaluman ƙidaya daga 51 – 100
2. Tantance alƙaluman ƙidaya daga 51 -100
WEEK 3

Theme: Harshe

Topic: Auna Fahimta

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta labari a bayyane
2. Bayanin muhimman kalmomi
3. Karanta labara a zuci
4. Amsa tambayoyin labarin, misali:
● Cutar ƙajamau
● Muhimmancin ilimin mata
WEEK 3

Theme: Harshe

Topic: Kalmomi Masu Ma’ana Ɗaya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
Bayanin ireiren kalmomi masu ma’ana iri ɗaya, misali:
● Hula – tagiya
● Hanya – titi
● Rafi – kogi/ƙorama
● Dakata – jira
● Babba – ƙato
● Taimako – agaji
● Mutuwa – rasuwa
● Mage - kyanwa
WEEK 4

Theme: Harshe

Topic: Insha’in Baka

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar insha’in baka
2. Kawo bayanai ko labarai waɗanda ke da tambayoyi a ƙarshe
3. Amsa tambayoyi
WEEK 4

Theme: Harshe

Topic: Sauƙaƙan Jimloli

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar jimla
2. Ma’anar sauƙaƙan jimloli
3. Bayanin jimlar bayani, misali: ● Yaro ya ci abinci ● Ba ta share rubuta ba.
● Ladi tana rubuta wasiƙa
4. Bayanin jimlar tambaya, misali:
● Wa ya ci abinci?
● Wa ya share ɗaki?
● Ina Binta ta tafi?
WEEK 4

Theme: Harshe

Topic: Karatu Don Auna Fahimta

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta labara a bayyane
2. Bayanin muhimman kalmomi
3. Karanta labara a zuci
4. Amsa tambayoyi labarin, misali:
● Azabtar da yara
● Tsaftar mutane
WEEK 5

Theme: Harshe

Topic: Insha’in Baka (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar insha’in baka
2. Kawo bayanai ko labarai waɗanda ke da tambayoyi a ƙarshe
3. Amsa tambayoyi
WEEK 5

Theme: Harshe

Topic: Sauye Sauyen Kalma

Sub-Topic:
Content:
Gina kalma daga sunan aiki zuwa suna mai yin aiki, misali:
● Saƙa-masaƙi
● Rini-marini
● Ɗinkimaɗinki
WEEK 5

Theme: Harshe

Topic: Karatu Don Auna Fahimta (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta labara a bayyane
2. Bayanin muhimman kalmomi
3. Karanta labara a zuci
4. Amsa tambayoyi labarin, misali:
● Azabtar da yara
● Tsaftar mutane
WEEK 6

Theme: Harshe

Topic: Insha’in Baka Gabatar Da Auna Fahimta

Sub-Topic:
Content:
Kawo bayanai ko labarai waɗanda ke da tamabayoyi a ƙarshe
WEEK 6

Theme: Harshe

Topic: Karatu Dan Auna Fahimta

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta labarin a bayyane
2. Bayanin muhimman kalmomi
3. Karanta labari a zuci
4. Amsa tambayoyi labarin misali:
● Cutar sarkehaƙora
● Muhimmancin tsaro
WEEK 6

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutun Wasiкa

Sub-Topic:
Content:
Bayanin wasiƙar iyaye da ‘yan’uwa da abokan arziki
WEEK 7

Theme: Harshe

Topic: Insha’in Baka Gabatar Da Auna Fahimta (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
Kawo bayanai ko labarai waɗanda ke da tamabayoyi a ƙarshe
WEEK 7

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Кa’idojin Rubutu

Sub-Topic:
Content:
1. Tantance farkon jimla
2. Bayyana muhallin aya
WEEK 7

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutun Wasiкa (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
Bayanin wasiƙar iyaye da ‘yan’uwa da abokan arziki
WEEK 8

Theme: Harshe

Topic: Gabatar Da Rubutun Wasiкa

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar wasiƙa a taƙaice
2. Misalin rubutun wasiƙa
3. Wasiƙar da za a cike gurabu, misalin:
(i) Zuwa ga …
(ii) Bayan …
(iii) Ina gai da …
(iv) Ka hula …
WEEK 8

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutu Hannu

Sub-Topic:
Content:
1. Rubuta tunani a littafi
2. Rubuta baƙaƙe da wasula a allo
WEEK 8

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutun Hannu

Sub-Topic:
Content:
1. Rubuta bayanai a littafi da fensiri
2. Rubuta baƙaƙe da wasula a littafi
WEEK 9

Theme: Harshe

Topic: Fara Koyon Кa’idojin Rubutu

Sub-Topic:
Content:
1. Tantance manya da ƙananan haruffa
2. Bayyana muhallan manya da ƙananan haruffa
WEEK 9

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutu Hannu (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Rubuta tunani a littafi
2. Rubuta baƙaƙe da wasula a allo
WEEK 9

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutun Hannu (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Rubuta bayanai a littafi da fensiri
2. Rubuta baƙaƙe da wasula a littafi

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

We provide educational resources/materials, curriculum guide, syllabus, scheme of work, lesson note & plan, waec, jamb, O-level & advance level GCE lessons/tutorial classes, on various topics, subjects, career, disciplines & department etc. for all the Class of Learners

SECOND TERM
BASIC 4 BASIC 5 BASIC 6
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 2

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Wasannin Kwaikwayo

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta wasu wasanni da
ga littafi 2. Ba da misalan wasan kwaikwayo
● Ka yi rawa kai malam
● Auren gidan sharu ya ƙare
● In shiga ɗaki
● Mai ƙiriniya
● Goyo da ciki
● Asha ruwaruwa
WEEK 2

Theme: Adabi

Topic: Gajeren Rubutaccen Wasan Кwaikwayo

Sub-Topic:
Content:
Bayanin wani wasan ƙwaikwayo misali (littafi kamar Uwar Gulma ko Wasan Marafa)
WEEK 2

Theme: Adabi

Topic: Karatun Gajerun Wasanin Kwaikwayo

Sub-Topic:
Content:
Karanta littafan wasan kwaikwayo wanda ya ƙunshi wasannin gargajiya, missal:
● Labarin gargajiya
● Wasannin yara
● Misalan abubuwa da ɗan wasa ya kamata ya riƙa yi a wajen fitowa
WEEK 3

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Wasannin Kwaikwayo (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta wasu wasanni da
ga littafi 2. Ba da misalan wasan kwaikwayo
● Ka yi rawa kai malam
● Auren gidan sharu ya ƙare
● In shiga ɗaki
● Mai ƙiriniya
● Goyo da ciki
● Asha ruwaruwa
WEEK 3

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Waƙoƙi

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta waƙa
2. Rera waƙa
3. Ba da ma’anar muhimman kalmomi
WEEK 3

Theme:

Topic: Adabi

Sub-Topic: Karatun Rubutattun Waƙoƙi
Content:
1. Ma’anar waƙa rubutacciya
2. Karanta waƙa daga littafi
3. Bayanin yadda ake karanta:
● Baitin waƙa
● Amsa – amon waƙa
4. Bayanin wasu keɓaɓɓun kalmomi na waƙa
WEEK 4

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Waƙoƙi

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta waƙa
2. Rera waƙa (malami ko kaset)
3. Ba da ma’anar muhimman kalmomi
WEEK 4

Theme: Adabi

Topic: Adon Magana

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin adon magana
2. Misalan adon magana
● Idon zakara
● Hannun ruwa
● Ƙarkon ƙifi
● Dukan ciki
● Cin hanci
● Ciin fuska
● Cin zarafi
● Ci-ma-zaune
3. Ma’anar adon magana
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Dabarun Tafiyar Da Rayuwa

Sub-Topic:
Content:
Mene ne dabarun tafiyar da rayuwa (Tsara rayuwa bisa wasu tanadetanade da mutum zai ci galaba a rayuwar yau da kullum)
WEEK 5

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Waƙoƙi (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta waƙa
2. Rera waƙa (malami ko kaset)
3. Ba da ma’anar muhimman kalmomi
WEEK 5

Theme: Adabi

Topic: Adon Magana (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin adon magana
2. Misalan adon magana
● Idon zakara
● Hannun ruwa
● Ƙarkon ƙifi
● Dukan ciki
● Cin hanci
● Ciin fuska
● Cin zarafi
● Ci-ma-zaune
3. Ma’anar adon magana
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Dabarun Tafiyar Da Rayuwa

Sub-Topic:
Content:
Dabarun tafiyar da rayuwa
● Samun ilmi mai inganci
● Bin hanyoyin kiyaye tsaro
● Guje wa yanayin bala’i ko tarzoma
● kiwon lafiya
● dogaro da kai
● Kyautata sana’ar zamani
● Kyakkayawar mu’amalla
● Ɗa’a da biyayya
● Guje wa karya doka
● Guje wa cin hanci da shan miyagun ƙwayoyi
WEEK 6

Theme: Adabi

Topic: Kacici-Kacici

Sub-Topic:
Content:
1. Baba na ɗaka gemu na waje
2. Ja ya faɗo, ja ya ɗauka
3. Yanmatan gidanmu kulllum za su fita sai sun raba mana kuɗi
4. Iya ta zaga, baba ya zaga ba su haɗu ba
WEEK 6

Theme: Adabi

Topic: Gabatar Da Karya Harshe

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin karya harshe
2. Kawo misalan karya harshe
● Кato ya yi ƙoto, kwaɗo ya yi ƙoto
● Na hau bishiyar kace
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Shan Miyagun Кwayoyi

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar miyagun ƙwayoyi
2. Bayanin miyagun ƙwayoyi, misali
● Wiwi
● Giya/burkutu
● Sholusho
WEEK 7

Theme: Adabi

Topic: Kacici-Kacici (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Baba na ɗaka gemu na waje
2. Ja ya faɗo, ja ya ɗauka
3. Yanmatan gidanmu kulllum za su fita sai sun raba mana kuɗi
4. Iya ta zaga, baba ya zaga ba su haɗu ba
WEEK 7

Theme: Adabi

Topic: Gabatar Da Karya Harshe (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin karya harshe
2. Kawo misalan karya harshe
● Кato ya yi ƙoto, kwaɗo ya yi ƙoto
● Na hau bishiyar kace
WEEK 7

Theme: Al’Adu

Topic: Shan Miyagun Кwayoyi

Sub-Topic:
Content:
Bayanin magani, masu amfani, amma in an wuce ƙa’ida za su zama illa, misali
● Baliyan
● Penagan
● A ji garau
● Benylyn
WEEK 8

Theme: Adabi

Topic: Ƙarin Karin Magana Da Maganganun Azanci

Sub-Topic:
Content:
1. Bayyana karin magana da maganganun azanci
2. Jerin ƙarin karin magana da maganganun azanci
3. Misalan amfani da karin magana da maganganun azanci
WEEK 8

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Labarai

Sub-Topic:
Content:
1. Labaran gargajiya
2. Karatun labaran gargajiya
3. Fito da bayanai daga labaran gargajiya
4. Fito da darussa daga labaran gargajiya
WEEK 8

Theme: Al’Adu

Topic: Wasannin Dandali

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin wasannin dandali misali, dan akuyana, tafa-tafa, carmagade, a sha ruwan tsuntsaye, tsalle-tsalle
2. Fa’idojin wasannin dandali, misali – juriya, kuzari
WEEK 9

Theme: Adabi

Topic: Ƙarin Karin Magana Da Maganganun Azanci (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayyana karin magana da maganganun azanci
2. Jerin ƙarin karin magana da maganganun azanci
3. Misalan amfani da karin magana da maganganun azanci
WEEK 9

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Labarai (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Labaran gargajiya
2. Karatun labaran gargajiya
3. Fito da bayanai daga labaran gargajiya
4. Fito da darussa daga labaran gargajiya
WEEK 9

Theme: Al’Adu

Topic: Hanyoyin Sadarwa

Sub-Topic:
Content:
Ma’anar sadarwa (tsararriyar hanya ce da ake tsara da aikasaƙo ko bayani daga wuri zuwa wani wuri)

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

We provide educational resources/materials, curriculum guide, syllabus, scheme of work, lesson note & plan, waec, jamb, O-level & advance level GCE lessons/tutorial classes, on various topics, subjects, career, disciplines & department etc. for all the Class of Learners

THIRD TERM
BASIC 4 BASIC 5 BASIC 6
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 2

Theme: Al’Adu

Topic: Aure

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin aure
2. Bayanin matakan yin aure a taƙaice, misali: Nema (Bi aa) Bayarwa Ɗaurin aure Biki
WEEK 2

Theme: Al’Adu

Topic: Tsaftar Jiki

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar tsafta
2. Misalan sassan jiki ido, hanci baki, kunne
3. Bayanin yadda ake tsaftace sassan jiki, misali:
● Wanka, wanke baki, wanke ido wanke gashi
● Aski, kitso
● Yanke farce
● Tsaftace al’aura
● Sanar da iyaye canjin yanayin jiki
WEEK 2

Theme: Al’Adu

Topic: Hanyoyin Sadarwa

Sub-Topic:
Content:
(a) Gidan waya/wasiƙa
● Wasiƙar kan sarki
● Wasiƙar talagiram
● Wasiƙar ƙarɓi da kanka (ta rajista)
● Kar-ta-kwana (esfires)
(b) Gidan buga waya
● wayar tarho
● wayar tales (tangaraho obaoba)
(c) Sabuwar fasaha/sadarwa
● Rediyo
● Talabijin
● Kwomfuta
● Fas
● Intanet
● Wayar hannu (Salula)
Ire-iren hanyoyin sadarwa
● Na gargajiya
● Na zamani
● Na sabuwar fasahar sadarwa
● Hanyooyin sadarwa na gargajiya:
● Kiɗa: kuge, kurya, tambari, ganga, kaho
● Makamashi: bindiga, wuta, hayaki
● Mutane: kar-takwana, ihu yekuwa
● Na baka (shela)
● Hanyoyin sadarwa na zamani
WEEK 3

Theme: Al’Adu

Topic: Aure (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin aure
2. Bayanin matakan yin aure a taƙaice, misali: Nema (Bi aa) Bayarwa Ɗaurin aure Biki
WEEK 3

Theme: Al’Adu

Topic: Sunayen Hausawa

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin sunan yanka misali:
● Muhammad
● Ibrahim
● Ruƙayya
● Halima
2. Bayanin sunan rana misali Ɗanladi, Ɗanjuma, Ladi, Jummai
3. Sunayen yanayi, misali:
● Anaruwa
● Kande
● Audi
WEEK 3

Theme: Al’Adu

Topic: Hanyoyin Sufuri

Sub-Topic:
Content:
Ma’anar sufuri (hanyoyi ne na jigilan kayayyaki da mutane daga wani wuri zuwa wani wuri)
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Hausawa Da Sana’o’insu

Sub-Topic:
Content:
Bayanin sana’o’in Hausawa misali: noma da ƙira, da kiwo
● Dogoaro da kai
● Samar da abinci
● Tsare mutunci
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Sunayen Hausawa (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin sunan yanka misali:
● Muhammad
● Ibrahim
● Ruƙayya
● Halima
2. Bayanin sunan rana misali Ɗanladi, Ɗanjuma, Ladi, Jummai
3. Sunayen yanayi, misali:
● Anaruwa
● Kande
● Audi
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Hanyoyin Sufuri

Sub-Topic:
Content:
Bayanin ire-iren hanyoyin sufuri
● Na gargajiya
● Na zamani
● Hanyoyin sufuri na gargajiya:
Jaki, doki, raƙumi, takarkari da alfadari
● Na zamani: Ruwa
Kwale-kwale
Jirgin ruwa, mota, jirgin sama, babur, keke
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Hausawa Da Sana’o’insu (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
Bayanin sana’o’in Hausawa misali: noma da ƙira, da kiwo
● Dogoaro da kai
● Samar da abinci
● Tsare mutunci
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Tsarin Sarautun Hausawa

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar sarauta
2. Bayanin naɗin sarauta
3. Sa yara su misalta naɗin sarauta
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Bukukuwan Hausawa

Sub-Topic:
Content:
1 Bayanin bikin salla ƙarama da babba
2. Bayanin bikin mauludi
3. Bayanin muhimmancin bukukuwan sallah
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Abincin Hausawa

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin ireiren abincin Hausawa
2. Bayanin muhimmacin abinci mai gina jiki
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Sana’o’i

Sub-Topic:
Content:
1 Sana’o’i
(a) Noma
● Bayani
● Nau’o’i
● Yadda ake aiwatarwa
(b) Кira
● Bayani
● Nau’o’i
● Yadda ake aiwatarwa
2 Muhimmancin sana’o’i:
● Dogaro da kai
● Samar da abinci
● Samar da aiki
● Samar da arziki
● Tsare mutunci
● Damina
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Zane Da Kwalliya Da Tufafin Hausawa

Sub-Topic:
Content:
1. Zane
● Na jiki (tsaya)
● bille
● shasshawa
● kwale
● ‘yar baka
● kalangu
2. Kwalliya:
● Kitso
● Kwalli
● Lalle (ƙunshi)
● Aski
● Sarƙa
● ɗan kunne
● murjani
● tsakiya
● jigida
● awarwaro
● takalmi
● agogo
● munduwa
● malafa
● hula
3. Bayanin zane, kwalliya da tufafi
WEEK 7

Theme: Al’Adu

Topic: Abincin Hausawa (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin ireiren abincin Hausawa
2. Bayanin muhimmacin abinci mai gina jiki
WEEK 7

Theme: Al’Adu

Topic: Bikin Suna

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar biki
2. Bayanin yadda ake gudanar da bikin suna
3. Muhimmancin bikin suna
WEEK 7

Theme:

Topic:

Sub-Topic:
Content:

WEEK 8

Theme: Al’Adu

Topic: Tufafin Hausawa

Sub-Topic:
Content:
1. Tufafin maza: riga, wando, ‘yar ciki, gwado, ‘yar shara, jamfa, gare, alkyabba, kufta
2. Tufafin mata – zani, kallabi, gyale, ɗan tofi, siket
WEEK 8

Theme: Al’Adu

Topic: Kayan Sana’a

Sub-Topic:
Content:
Bayanin kayan sana’o’in Hausawa, misali:
● Noma (fartanya, magirbi)
● Saƙa (zani, allera, kwarashi)
● Sassaƙa (gizago, itace)
WEEK 8

Theme:

Topic:

Sub-Topic:
Content:

WEEK 9

Theme: Al’Adu

Topic: Tufafin Hausawa (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Tufafin maza: riga, wando, ‘yar ciki, gwado, ‘yar shara, jamfa, gare, alkyabba, kufta
2. Tufafin mata – zani, kallabi, gyale, ɗan tofi, siket
WEEK 9

Theme: Al’Adu

Topic: Tsarin Sassauкar Jimla

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar jimla a taƙaice
2. Bayanin sassauƙar jimla cewa ta ƙushi suna da abin da aka faɗi game da suna: (Audu) + (sayi littafi)
WEEK 9

Theme:

Topic:

Sub-Topic:
Content:


WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION



We provide educational resources/materials, curriculum guide, syllabus, scheme of work, lesson note & plan, waec, jamb, O-level & advance level GCE lessons/tutorial classes, on various topics, subjects, career, disciplines & department etc. for all the Class of Learners


Free Will Donation

We know times are tough right now, but if you could donate and support us, be rest assured that your great contributions are immensely appreciated and will be for the progress of our work to help us pay for the server cost, domain renewal, and other maintenance costs of the site. Nothing is too small; nothing is too little.

Account Details

BANK: UNITED BANK FOR AFRICA PLC

ACCOUNT NAME: OFAGBE GODSPOWER GEORGE

ACCOUNT NUMBER: 2250582550

SWIFT CODE: UNAFNGLA

ACCOUNT TYPE: SAVINGS

CURRENCY: DOLLAR (USD) ACCOUNT

ADDRESS: 1. M. Aruna Close, Ughelli, Delta State, Nigeria

PHONE: +234805 5084784, +234803 5586470



BANK: UNITED BANK FOR AFRICA Plc (UBA)

ACCOUNT NAME: OFAGBE GODSPOWER GEORGE

ACCOUNT NUMBER: 2042116266

SORT CODE: 033243371

ACCOUNT TYPE: SAVINGS

CURRENCY: NAIRA ACCOUNT

ADDRESS: 1. M. Aruna Close, Ughelli, Delta State, Nigeria

PHONE: +234805 5084784, +234803 5586470



Your active support gives strength to our Team and inspires to work. Each donated dollar is not only money for us, but it is also the confidence that you really need our project!
AseiClass is a non-profit project that exists at its founders' expense, it will be difficult to achieve our goals without your help.
Please consider making a donation.
Thank you.


AseiClass Team

We provide educational resources/materials, curriculum guide, syllabus, scheme of work, lesson note & plan, waec, jamb, O-level & advance level GCE lessons/tutorial classes, on various topics, subjects, career, disciplines & department etc. for all the Class of Learners

Facts about Teachers

● ● ● Teachers Are Great No Controversy.

● ● ● Teachers are like candles, they burn themselves to light others.

● ● ● Teachers don't teach for the money.

● ● ● Every great mind was once taught by some brilliant teachers.

● ● ● Teachers are the second parents we have.

● ● ● If you can write your name, thank your teacher.

Teaching slogans

● ● ● Until the learner learns the teacher has not taught.

● ● ● I hear and forget, I see and remember, I do and know.

● ● ● The good teacher explains. The superior teacher demonstrates. The great teacher inspires.