Recent Scheme of Work on Hausa Language

Syllabus for Lower Basic




FIRST TERM
BASIC 1 BASIC 2 BASIC 3
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 2

Theme: Harshe

Topic: Sunayen Abubuwa

Sub-Topic:
Content:
1. Sunayen mutane. Misali: Tanko da Kande da Ibrahim da Rakiya
2. Sunayen dabbobi. Misali: doki da akuya da kura da zaki
3. Sunayen tsuntsaye. Misali: hankaka da babba-dajaka
4. Sunayen abubuwa. Misali: gida da ɗaki da hula da takalma
WEEK 2

Theme: Harshe

Topic: Кarin Sunayen Abubuwa

Sub-Topic:
Content:
1. Sunaye
● Na gargajiya misalai:
- Barau
- Korau
- Cindo
- Talle
- Ta-rana
● Na yanka misalai:
- Musa
- Salisu
- Zainab
- Fatima
2. Sunayen tsamtsaye misalai:
● Tattabar
● Barbala
● Ɗan baƙi
● Carki
WEEK 2

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba da Taɗi

Sub-Topic:
Content:
Bayyanin suna
● Sunayen mutane (sarki, malami, mahaukaci)
● Sunayen wurare (makaranta, kasuwa)
● Sunayen masu sana’a (maƙeri, baduku)
WEEK 3

Theme: Harshe

Topic: Kalmomin Aiki

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar kalamonin aiki
2. Kalamomin aiki; misali:
● Zauna
● Tashi
● Kwanta
● Shigo
● Ɗauki
● Ɗebe
● Fito
● Ajiye
● Share
● Tafi
● Zuba
● Zana
3. Aikata aikin kalma
4. Tantance aikin kalma
WEEK 3

Theme: Harshe

Topic: Kalmomin Aiki

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar kalmomin aiki
2. Kalmomin aiki misali:
● Durƙusa
● Tsuguna
● Duƙa
● Rubuta, Sayi, Hura Karanta, Duba, Tura, Miƙa, Karɓe, Liƙa
3. Aikata aikin kalma
4. Tantance aikin kalma
WEEK 3

Theme: Harshe

Topic: Кarin Кidaya

Sub-Topic:
Content:
1. Faɗar alƙaluman ƙidaya daga 21 – 50
2. Tantance alƙaluman ƙidaya daga 21 – 50
WEEK 4

Theme: Harshe

Topic: Taɗi

Sub-Topic:
Content:
1. Bayyana suna
2. Bayyana sunan ƙani da aboki da ƙanwa da wa da sauransu
WEEK 4

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Taɗi

Sub-Topic:
Content:
1. Bayyana suna
2. Bayyana suna aboki, ƙawa maƙwabta da sauran su
3. Bayyana sunan ƙafa da ido da hannu da ciki da baki da hanci da sauran su
WEEK 4

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Sunaye

Sub-Topic:
Content:
1. Bitar abu mai rai
2. Bitar abu mara rai:
(i) Sunayen abubuwa masu rai:
mutum da dabba da tsuntsu da itaciya;
(ii) Sunayen abubuwa marasa rai:
hula da takalmi da fitila da tukunya da kallabi/ɗan kwali
WEEK 5

Theme: Harshe

Topic: Ƙidaya

Sub-Topic:
Content:
1. Faɗar alƙaluman ƙidaya daga 1 – 10
2. Tantance alƙaluman ƙidaya daga 1 – 10
WEEK 5

Theme: Harshe

Topic: Кidaya

Sub-Topic:
Content:
1. Faɗar alƙaluman ƙidaya daga 11 – 20
2. Tantance alƙaluman ƙidaya daga 11 – 20
WEEK 5

Theme: Harshe

Topic: Кarin Kalmomin Aiki

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar kalmomin aiki
2. Kalmomin aiki:
● tsalle
● dariya
● kuka
● murmushi
3. Aikata aikin kalma
4. Tantance aikin kalma
WEEK 6

Theme: Harshe

Topic: Rubutu Kafin Fara Babbaкu

Sub-Topic:
Content:
1. Zane a rairayi da yatsu
2. Zane a rairayi da tsinke ko kara
3. Kwatanta yin rubutu cikin iska
WEEK 6

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Karatun Haruffa

Sub-Topic:
Content:
1. Rubuta sauƙaƙan jimloli (gajeru)
2. Karanta sauƙaƙan jimloli (gajeru)
WEEK 6

Theme: Harshe

Topic: Ƙarin Karatu

Sub-Topic:
Content:
Karanta bayanai daga littafi
WEEK 7

Theme: Harshe

Topic: Rubutu Kafin Fara Babbaкu (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Zane a rairayi da yatsu
2. Zane a rairayi da tsinke ko kara
3. Kwatanta yin rubutu cikin iska
WEEK 7

Theme: Harshe

Topic: Karanta Gaɓoɓin Kalma

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar gaɓa
2. Karanta baƙaƙe tare da wasulla
3. Misalan gaɓa: ba; to; ra; ke; su; shi
WEEK 7

Theme: Harshe

Topic: Ƙarin Rubutu

Sub-Topic:
Content:
Rubuta bayanai
WEEK 8

Theme: Harshe

Topic: Raratun Babbaкu

Sub-Topic:
Content:
1. Rubutun wasulla da baƙaƙe a allo
2. Rubutun baƙaƙe da wasulla takarda
WEEK 8

Theme: Harshe

Topic: Ci Gaba Da Rubutun Haruffa

Sub-Topic:
Content:
1. Karanta bayanai daga littafin aji
2. Rubuta jawabi daga littafin aji
WEEK 8

Theme: Harshe

Topic: Tayar Da Haruffa

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar harafi
2. Rubuta baƙaƙe
3. Rubuta wasulla
WEEK 9

Theme: Harshe

Topic: Raratun Babbaкu (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Rubutun wasulla da baƙaƙe a allo
2. Rubutun baƙaƙe da wasulla takarda
WEEK 9

Theme: Harshe

Topic: Rubuta Gaɓoɓin Kalma

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar gaɓa
2. Rubuta baƙaƙe tare da wasulla
3. Misalan gaɓa: ka, zo, je, mu, ni
WEEK 9

Theme: Harshe

Topic: Кarin Rubutun Gaɓoɓin Kalma

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar gaɓa
2. Rubuta baƙaƙe tare da wasulla
3. Misalan gaɓa: za, ko, ne, su, ji, can, nan, tir

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION
SECOND TERM
BASIC 1 BASIC 2 BASIC 3
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 2

Theme: Adabi

Topic: Waƙoƙin Yara

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar waƙa
2. Rabe-raben waƙoƙi
3. Misalan waƙoƙi:
- Tsakure daga waƙo ƙin gaɗa da waƙoƙin ƙin tashe
WEEK 2

Theme: Adabi

Topic: Wasan Kwaikwayo

Sub-Topic:
Content:
1. Mene ne wasan kawaikwayo
2. Kwatancen wasan kwaikwayo
3. Fito da darasin wasan kwaikwayo
WEEK 2

Theme: Adabi

Topic: Gajerun Wasannin Kwaikwayo

Sub-Topic:
Content:
1. Sauƙaƙan sigogin wasan kwaikwayo
2. Gajeren wasan kwaikwayo
3. Sunayen ‘yan wasa
4. Bayani game da wasan kwaikwayo
5. Darussan wasa
WEEK 3

Theme: Adabi

Topic: Waƙoƙin Yara (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar waƙa
2. Rabe-raben waƙoƙi
3. Misalan waƙoƙi:
- Tsakure daga waƙo ƙin gaɗa da waƙoƙin ƙin tashe
WEEK 3

Theme: Adabi

Topic: Sauƙaƙan Karin Magana Da Maganganun Azanci

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin karin magana da maganganun azanci
2. Jerin karin magana
3. Jerin maganganun azanci
WEEK 3

Theme: Adabi

Topic: Ci Gaba da Waƙoƙi

Sub-Topic:
Content:
1. Sauƙaƙan waƙoƙi, Misalan:
● Waƙoƙin tashe
● Waƙoƙin ilmi
2. Maimata waƙoƙin dandali, da waƙoƙin gaɗa da na ilmi
WEEK 4

Theme: Adabi

Topic: Waƙoƙin Baka Da Rubutattun Waƙoƙi

Sub-Topic:
Content:
1. Waƙoƙin dandali
2. Waƙoƙin tashe
3. Waƙoƙin ilimi
WEEK 4

Theme: Adabi

Topic: KaciciKacici

Sub-Topic:
Content:
1. Kulinƙulifita
2. Shirim ba ci ba
3. Taƙanda ba ƙashi ba da sauran ireirensu
WEEK 4

Theme: Adabi

Topic: Кarin Karin Magana Da Maganganun Azanci

Sub-Topic:
Content:
1. Bayyana ƙarin karin magana da maganganun azanci
2. Jerin karin magana da maganganun azanci
3. Misalan amfani da karin magana ko maganganun azanci
WEEK 5

Theme: Adabi

Topic: Waƙoƙin Baka Da Rubutattun Waƙoƙi (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Waƙoƙin dandali
2. Waƙoƙin tashe
3. Waƙoƙin ilimi
WEEK 5

Theme: Adabi

Topic: KaciciKacici (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Kulinƙulifita
2. Shirim ba ci ba
3. Taƙanda ba ƙashi ba da sauran ireirensu
WEEK 5

Theme: Adabi

Topic: Gabatar Da Zaurance

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanin zaurance
2. Bayyana misalin zaurance
3. Zuɗdu, keke, waɗa, gaɗa, (zuwa ga)
4. Ɗan bala baɗi (Ɗanladi)
5. Za, ba, ka, ba, je, (za ka je)
WEEK 6

Theme: Adabi

Topic: Waƙoƙin Baka Da Rubutattun Waƙoƙi (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Waƙoƙin dandali
2. Waƙoƙin tashe
3. Waƙoƙin ilimi
WEEK 6

Theme: Adabi

Topic: Almara

Sub-Topic:
Content:
Misalan almara:
● Sarkin ji da Sarkin gani da
Sarkin ƙirga;
● Malami da Karuwa da
Sarkin baka
WEEK 6

Theme: Adabi

Topic: Hikayoyi Da Tarihihi

Sub-Topic:
Content:
1. Labarin Bayajidda
2. Labarin Hausa Bakwai
WEEK 7

Theme: Adabi

Topic: Tatsuniya

Sub-Topic:
Content:
1. Sauƙaƙan tatsuniyoyi misali; Tatsuniyar Gizo da Ƙoƙi
2. Fito da darasin tatsuniya
WEEK 7

Theme: Adabi

Topic: Almara (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
Misalan almara:
● Sarkin ji da Sarkin gani da
Sarkin ƙirga;
● Malami da Karuwa da
Sarkin baka
WEEK 7

Theme: Adabi

Topic: Hikayoyi Da Tarihihi (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Labarin Bayajidda
2. Labarin Hausa Bakwai
WEEK 8

Theme: Adabi

Topic: Tatsuniya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Sauƙaƙan tatsuniyoyi misali; Tatsuniyar Gizo da Ƙoƙi
2. Fito da darasin tatsuniya
WEEK 8

Theme: Adabi

Topic: Tatsuniya

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanan sauƙaƙan tatsuniyoyi
2. Tatsuniyar Bora da mowa
3. Darasin tatsuniya
WEEK 8

Theme: Adabi

Topic: Ƙarin Tatsuniya

Sub-Topic:
Content:
1. Tatsuniya: Ta Gizo da ɓaure Gizo da Botorami
2. Muhimman sunaye da kalmomi, misali Gizo da kura da Ƙoƙi, da Botorami da bayanin halayensu
WEEK 9

Theme: Adabi

Topic: Tatsuniya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Sauƙaƙan tatsuniyoyi misali; Tatsuniyar Gizo da Ƙoƙi
2. Fito da darasin tatsuniya
WEEK 9

Theme: Adabi

Topic: Tatsuniya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Bayanan sauƙaƙan tatsuniyoyi
2. Tatsuniyar Bora da mowa
3. Darasin tatsuniya
WEEK 9

Theme: Adabi

Topic: Ƙarin Tatsuniya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Tatsuniya: Ta Gizo da ɓaure Gizo da Botorami
2. Muhimman sunaye da kalmomi, misali Gizo da kura da Ƙoƙi, da Botorami da bayanin halayensu

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION
THIRD TERM
BASIC 1 BASIC 2 BASIC 3
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 1: Revision
WEEK 2

Theme: Al’Adu

Topic: Ladabi Da Biyayya

Sub-Topic:
Content:
1. Bin umurnin Mahalicci da shugabanni na gari
2. Yin gaisuwa da ban girma
3. Kunya da kyautata wa mutane
WEEK 2

Theme: Al’Adu

Topic: Gaisuwa na Gaba

Sub-Topic:
Content:
Gaisuwar iyaye na gaba
(i) Iyaye
(ii) Yayye
(iii) Kakanni
WEEK 2

Theme: Al’Adu

Topic: Kyawawan Ɗabi’u

Sub-Topic:
Content:
1. Nau’o’in kyawawan ɗabi’u.
● Gaskiya
● Amana
● Cika alƙawari
● Haƙuri
● Taimako
● Кwazo
● Biyayya
● Son Jama’a
● Adalci
● Aiki tuƙuru
2. Bayanin nau’o’in kyawawan ɗabi’u
WEEK 3

Theme: Al’Adu

Topic: Gaisuwa

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar gaisuwa
2. Bayanin gaisuwar Musulunci da al’ada
WEEK 3

Theme: Al’Adu

Topic: Tsaftar Muhalli

Sub-Topic:
Content:
Ma’anar muhalli
● Bayanin tsabtace muhalli
● Misalan tsaftar muhalli:
● Sharar ɗaki da gida da kewaye
● Nome ciyayi
● Zubar da shara da kwashe ta
● Kona juji
● Share turaken dabbobi
● Yasar kwatami
● Tsaftace rariya
● Gyara wurin wanka da wanki da mawanki (wankewanke)
● Tsaftace makewayi (ban ɗaki)
WEEK 3

Theme: Al’Adu

Topic: Kyawawan Ɗabi’u (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Nau’o’in kyawawan ɗabi’u.
● Gaskiya
● Amana
● Cika alƙawari
● Haƙuri
● Taimako
● Кwazo
● Biyayya
● Son Jama’a
● Adalci
● Aiki tuƙuru
2. Bayanin nau’o’in kyawawan ɗabi’u
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Tsafta

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar tsafta
2. Dangin tsafta:
● Tsaftar jiki
● Tsaftar sutura
● Tsaftar abinci da abin sha
● Tsaftar muhalli
3. Muhimmancin tsafta
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Tausayi

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar tausayi da taimako
2. Tausayi ga wa gajiyayyu
3. Tausayi ga dabbobi da tsuntsaye da ƙwari
WEEK 4

Theme: Al’Adu

Topic: Tsaftar Abinci

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar abinci
2. Bayanin tsaftar abinci, kamar
● Wanke nama
● Rufe name
● Dafa/gasa name
● Guje wa gurɓataccen abinci Tsabtace ‘ya’yan itatuwa, (misali Wanke su da ruwa mai tsafa Ɓare lemu, abarba da sauransu)
● Guje wa ruɓaɓɓun ‘ya’yan itatuwa
● Wanke abinci da ruwa mai tsafta
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Tsafta (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar tsafta
2. Dangin tsafta:
● Tsaftar jiki
● Tsaftar sutura
● Tsaftar abinci da abin sha
● Tsaftar muhalli
3. Muhimmancin tsafta
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Wasannin Gargajiya

Sub-Topic:
Content:
1. Jerin wasannin gargajiya
● Wasan burunburun
● Yara ku risa
● Allan baku
● In gero ya nuna
● Na auno gero
● Carman dudu
2. Bayanin wasannin gargajiya
3. Kwatanta wasannin gargajiya
WEEK 5

Theme: Al’Adu

Topic: Tsaftar Abinci (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Ma’anar abinci
2. Bayanin tsaftar abinci, kamar
● Wanke nama
● Rufe name
● Dafa/gasa name
● Guje wa gurɓataccen abinci Tsabtace ‘ya’yan itatuwa, (misali Wanke su da ruwa mai tsafa Ɓare lemu, abarba da sauransu)
● Guje wa ruɓaɓɓun ‘ya’yan itatuwa
● Wanke abinci da ruwa mai tsafta
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Ranakun Mako

Sub-Topic:
Content:
1. Ranakun mako
2. Jerin ranakun mako:
● Lahadi
● Litinin
● Talata
● Laraba
● Alhamis
● Juma’a
● Asabar
3. Lissafin ranakun mako
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Кarin Ayyukan Kulawa Da Iyali

Sub-Topic:
Content:
Misalan ayyukan yara a gida:
● Taimakawa wajen aikaceaikacen gida (shara, kawar da shirgi, wanke-wanke, taya uwa girki)
● Aiken kusakusa
● Gudanar da ayyuka masu sauƙi wajen sana’a a lokacin da ya dace
WEEK 6

Theme: Al’Adu

Topic: Кarin Wasannin Gargajiya

Sub-Topic:
Content:
1. Wasan burumburum (wasan ɓuya)
2. Yara ku risa
3. Allan-ba-ku
4. In gero ya nuna
5. Awo-awo
6. Tafa-tafa
WEEK 7

Theme: Al’Adu

Topic: Ranakun Mako (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Ranakun mako
2. Jerin ranakun mako:
● Lahadi
● Litinin
● Talata
● Laraba
● Alhamis
● Juma’a
● Asabar
3. Lissafin ranakun mako
WEEK 7

Theme: Al’Adu

Topic: Кarin Ayyukan Kulawa Da Iyali (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
Misalan ayyukan yara a gida:
● Taimakawa wajen aikaceaikacen gida (shara, kawar da shirgi, wanke-wanke, taya uwa girki)
● Aiken kusakusa
● Gudanar da ayyuka masu sauƙi wajen sana’a a lokacin da ya dace
WEEK 7

Theme: Al’Adu

Topic: Кarin Wasannin Gargajiya (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Wasan burumburum (wasan ɓuya)
2. Yara ku risa
3. Allan-ba-ku
4. In gero ya nuna
5. Awo-awo
6. Tafa-tafa
WEEK 8

Theme: Al’Adu

Topic: Kulawa Da Iyali

Sub-Topic:
Content:
1. Ayyukan kulawa na uwa da uba:
● Samar da abinci (ciyarwa)
● Samar da makwanci
● Ba da ilmi
● Kiyaye lafiya da tsafta
● Tarbuyar yara
2. Bayanin ayyukan kulawa
WEEK 8

Theme: Al’Adu

Topic: Karikitan Cikin Gida

Sub-Topic:
Content:
1. Jerin karikitan gida
2. Tantance karikitan cikin gida
(a) Na tsakar gida
● Randa
● Fanmta
● Kwangiri
● Gidauniya
● Guga
● Bokiti
● Moɗa
● Kwataniya
(b) Na ɗaki
● Gado,
● Fitala
● Mafici
● Labule
● Bargo
● Luru
● Gwado
● Matashi
● Tabarma
● Asabari
● Ragaya
● Kujeru
● Talbijin
● Rediyo
● Faifan CD
● Fanka
● Kanta
● Tebur
3. Bayaanin karikitan gida
WEEK 8

Theme: Al’Adu

Topic: Кarin Karikican Cikin Gida

Sub-Topic:
Content:
1. Jerin karikican gida
2. Tantance karikitan cikin gida (a) Na ɗakin girki:
● murhu
● risho
● kukar gas
● wuƙa
● kwano
● mara
● muciya
● cokali
● mabirgi
● ƙoƙo
● Ludayi
● bilanda
● famfo
● tangaran
(b) Na bayi (ban ɗaki):
● buta
● madubi
● maratayi
● Saso
● Sabulu
● Dutsin goge kaushi
● mashci
● baho
● kwatanniya
● masaki
3. Bayanin karikican cikin gida
WEEK 9

Theme: Al’Adu

Topic: Kulawa Da Iyali (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Ayyukan kulawa na uwa da uba:
● Samar da abinci (ciyarwa)
● Samar da makwanci
● Ba da ilmi
● Kiyaye lafiya da tsafta
● Tarbuyar yara
2. Bayanin ayyukan kulawa
WEEK 9

Theme: Al’Adu

Topic: Karikitan Cikin Gida (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Jerin karikitan gida
2. Tantance karikitan cikin gida
(a) Na tsakar gida
● Randa
● Fanmta
● Kwangiri
● Gidauniya
● Guga
● Bokiti
● Moɗa
● Kwataniya
(b) Na ɗaki
● Gado,
● Fitala
● Mafici
● Labule
● Bargo
● Luru
● Gwado
● Matashi
● Tabarma
● Asabari
● Ragaya
● Kujeru
● Talbijin
● Rediyo
● Faifan CD
● Fanka
● Kanta
● Tebur
3. Bayaanin karikitan gida
WEEK 9

Theme: Al’Adu

Topic: Кarin Karikican Cikin Gida (Cont.)

Sub-Topic:
Content:
1. Jerin karikican gida
2. Tantance karikitan cikin gida (a) Na ɗakin girki:
● murhu
● risho
● kukar gas
● wuƙa
● kwano
● mara
● muciya
● cokali
● mabirgi
● ƙoƙo
● Ludayi
● bilanda
● famfo
● tangaran
(b) Na bayi (ban ɗaki):
● buta
● madubi
● maratayi
● Saso
● Sabulu
● Dutsin goge kaushi
● mashci
● baho
● kwatanniya
● masaki
3. Bayanin karikican cikin gida

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION

WEEK 10: REVISION AND EXAMININATION





We provide educational resources/materials, curriculum guide, syllabus, scheme of work, lesson note & plan, waec, jamb, O-level & advance level GCE lessons/tutorial classes, on various topics, subjects, career, disciplines & department etc. for all the Class of Learners


Free Will Donation

We know times are tough right now, but if you could donate and support us, be rest assured that your great contributions are immensely appreciated and will be for the progress of our work to help us pay for the server cost, domain renewal, and other maintenance costs of the site. Nothing is too small; nothing is too little.

Account Details

BANK: UNITED BANK FOR AFRICA PLC

ACCOUNT NAME: OFAGBE GODSPOWER GEORGE

ACCOUNT NUMBER: 2250582550

SWIFT CODE: UNAFNGLA

ACCOUNT TYPE: SAVINGS

CURRENCY: DOLLAR (USD) ACCOUNT

ADDRESS: 1. M. Aruna Close, Ughelli, Delta State, Nigeria

PHONE: +234805 5084784, +234803 5586470



BANK: UNITED BANK FOR AFRICA Plc (UBA)

ACCOUNT NAME: OFAGBE GODSPOWER GEORGE

ACCOUNT NUMBER: 2042116266

SORT CODE: 033243371

ACCOUNT TYPE: SAVINGS

CURRENCY: NAIRA ACCOUNT

ADDRESS: 1. M. Aruna Close, Ughelli, Delta State, Nigeria

PHONE: +234805 5084784, +234803 5586470



Your active support gives strength to our Team and inspires to work. Each donated dollar is not only money for us, but it is also the confidence that you really need our project!
AseiClass is a non-profit project that exists at its founders' expense, it will be difficult to achieve our goals without your help.
Please consider making a donation.
Thank you.


AseiClass Team

We provide educational resources/materials, curriculum guide, syllabus, scheme of work, lesson note & plan, waec, jamb, O-level & advance level GCE lessons/tutorial classes, on various topics, subjects, career, disciplines & department etc. for all the Class of Learners

Facts about Teachers

● ● ● Teachers Are Great No Controversy.

● ● ● Teachers are like candles, they burn themselves to light others.

● ● ● Teachers don't teach for the money.

● ● ● Every great mind was once taught by some brilliant teachers.

● ● ● Teachers are the second parents we have.

● ● ● If you can write your name, thank your teacher.

Teaching slogans

● ● ● Until the learner learns the teacher has not taught.

● ● ● I hear and forget, I see and remember, I do and know.

● ● ● The good teacher explains. The superior teacher demonstrates. The great teacher inspires.